Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Ghana
Labarai cikin Hotuna / Gangamin shelanta lamarin Imam Husaini (AS) a Nongwa
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana cewa, an gudanar da gangamin shelanta lamarin Imam Husaini (AS) a cikin watan Muharram mai alfarma a birnin Nongwa na kasar Ghana tare da halartar 'yan Shi'a na wannan birni.
31 Agusta 2021 - 08:22
Lambar labari: 1175043